Bars

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru
Ilimi Hasken Rayuwa
359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

More episodes

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru
    Tue, 26 Mar 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    358 - An samar da cibiyar sadarwa a jahar Bauchi don saukakawa dalibai wajen bincike
    Tue, 19 Mar 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    357 - Taro kan gudummawar kafafen yada labarai a bangaren tsaro a jami'ar ABU Zaria
    Tue, 05 Mar 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    356 - Yadda dalibai ke barin karatu a Nijar don tafiya neman kudi a wasu kasashe
    Tue, 27 Feb 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    355 - Yadda gwamnatin jahar Neja ta fara horas da dalibai sana'oin dogaro da kai
    Tue, 20 Feb 2024
    Play
Show more episodes
Microphone

More education podcasts

Microphone

More education international podcasts

Other %(radios)s podcasts