Bars

Ilimi Hasken Rayuwa

452 - Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
Ilimi Hasken Rayuwa
452 - Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

More episodes

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    452 - Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
    Tue, 15 Sep 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    451 - Gudunmowa ko kuma illar da shafukan sada zumunta ke yiwa al'adun Bahaushe
    Tue, 01 Sep 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    450 - Yadda matasa suka ƙera jirgi maras matuƙi mai cin Kilomita 30 a Kano
    Tue, 18 Aug 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    449 - Makomar ilimin yara a Kano na cikin halin rashin tabbas
    Tue, 14 Jul 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    448 - Yadda makomar ilimin yaran karkara a Najeriya ke cikin rashin tabbas
    Wed, 08 Jul 2026
    Play
Daha fazla bölüm göster
Microphone

Daha fazla eğitim pod yayını

Microphone

Daha fazla eğitim uluslararası pod yayını

Other RFI Hausa podcasts