Bars

Ilimi Hasken Rayuwa

455 - Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECO
Ilimi Hasken Rayuwa
455 - Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECO
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

More episodes

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    455 - Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECO
    Tue, 06 Oct 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    454 - Jigawa ta gabatar da tsarin rage barace-baracen Almajirai a jihar
    Tue, 29 Sep 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    453 - Gwamnatin Kano na shirin tilasta koyar da ilimin Kwamfuta a makarantun Firamare da Sakandare
    Tue, 22 Sep 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    452 - Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
    Tue, 15 Sep 2026
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    451 - Gudunmowa ko kuma illar da shafukan sada zumunta ke yiwa al'adun Bahaushe
    Tue, 01 Sep 2026
    Play
Vis flere episoder
Microphone

Flere uddannelse podcasts

Microphone

Flere uddannelse podcasts

Other RFI Hausa podcasts