Ilimi Hasken Rayuwa
374 - Har yanzu tsarin jagoranci da bada shawarwari na tasiri a makarantu?
374 - Har yanzu tsarin jagoranci da bada shawarwari na tasiri a makarantu?
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
พอดคาสต์ %(genre)s เพิ่มเติม
-
374 - Har yanzu tsarin jagoranci da bada shawarwari na tasiri a makarantu?Tue, 27 Aug 2024
-
373 - Tsarin ilimin Sakandire kyauta a Ghana ya ƙarfafa gwiwar dubban ɗalibaiTue, 20 Aug 2024
-
371 - Yadda tsarin koyo da koyarwa a karni na 21 ke saukakawa wurin fahimtar karatuTue, 30 Jul 2024
-
370 - Karuwar matasan da basa zuwa makaranta a GhanaTue, 23 Jul 2024
-
369 - Yadda tsadar lantarki ke kassara harkokin karatun manyan makarantun NajeriyaTue, 16 Jul 2024
แสดงตอนเพิ่มเติม
5
พอดคาสต์ การศึกษา เพิ่มเติม
พอดคาสต์ต่างประเทศ การศึกษา เพิ่มเติม
Other %(radios)s podcasts
ค้นหาสถานีวิทยุของคุณ
ค้นหาสถานีวิทยุของคุณ