Dandalin Siyasa
164 - Jawabin Tinubu na cika shekaru 66 da samun ƴancin kan Najeriya ya bar baya da ƙura
164 - Jawabin Tinubu na cika shekaru 66 da samun ƴancin kan Najeriya ya bar baya da ƙura
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
More episodes
-
164 - Jawabin Tinubu na cika shekaru 66 da samun ƴancin kan Najeriya ya bar baya da ƙuraSat, 03 Oct 2026
-
163 - A Najeriya shirin yaƙin neman zaben 2027 ya shiga wani sabon matakiSat, 12 Sep 2026
-
162 - INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa gabanin zaɓen 2027Sat, 05 Sep 2026
-
161 - Ƴan adawa sun kaɗa hantar jam'iyar APC mai mulki a NajeriyaSat, 29 Aug 2026
-
160 - Tasirin zaɓen gwamnan Osun ga babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027Sat, 15 Aug 2026
Näytä lisää jaksoja
5
Lisää uutiset ja politiikka-podcasteja
Lisää uutiset ja politiikka kansainvälisiä podcasteja
Other RFI Hausa podcasts
Etsi radioasemasi
Etsi radioasemasi