Bars

Ilimi Hasken Rayuwa

61 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
Ilimi Hasken Rayuwa
61 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

More episodes

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    61 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
    Tue, 11 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    60 - Jami'ar Umaru Musa ta yaye sama da dalibai dubu goma a wannan shekarar
    Tue, 04 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    59 - Yadda Jami'o'in Najeriya suka fara mayar da hankali kan karatun koyon sana'a
    Tue, 21 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    58 - Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
    Tue, 14 May 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    57 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
    Tue, 07 May 2024
    Play
Daha fazla bölüm göster
Microphone

Daha fazla eğitim pod yayını

Microphone

Daha fazla eğitim uluslararası pod yayını